Nasarar da ɗantakarar jam'iyyar Democrat Zohran Mamdani ya yi ta lashe zaɓen magajin garin New York ta fi jan hankali, amma ba shi kaɗai ne Musulmi da ya kafa tarihi ba a ranar Talata. Takwararsa ...